Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Guguwa ta yi barna a tsibirin Vanuatu

Al'ummar tsibirin Vanuatu na kudancin tekun Pacific na cigaba da juyayin mummunar barnar da mahaukaciyar guguwa tare da ruwan sama, ta yi masu a karshen mako.Guguwar dai ta sa dubban jamaa sun rasa muhallinsu. Shugaban kasar, ya yi kiran neman agaji cikin gaggawa, yana mai cewa bala'in ya shafe cigaban da aka samu a tsibirin. Ga rahoton Ibrahim Isa