Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An bude baje kolin na'urori masu kwakwalwa a Jamus

An bude baje koli mafi girma a duniya na na'urori masu kwakwalwa da hanyoyin sadarwa na zamani a birnin Hanover na Jamus. Kamfanonin China dari shidda ne ke halartar bikin. Daya daga cikin jigon bikin na bana dai shi ne samar da tsaro ta hanyoyin sadarwa na zamani. Ga rahoton Isa Sanusi.