Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da muka tattauna da Jonathan - Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ba zai fita daga jam'iyyar APC ba.

Alhaji Atiku ya tabbatarwa BBC cewa shugaban kasar, Goodluck Jonathan ya ziyarce shi, inda ya bukace shi ya koma jam'iyyar PDP, amma ya gaya masa ba zai taba komawa jam'iyyar ba.

Ga cikakkiyar hirar da wakilinmu Yusuf Tijjani a Abuja