Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina aka kwana a matsalar lantarki a Najeriya?

Najeriya ta fuskanci katsewar wutar lantarki na tsawon kwanaki 46 a kowacce shekara tun daga 2007 zuwa 2008, inda a kowanne lokaci a kan shafe sa'o'i shida, in ji wani rahoto na Bankin duniya. Shin ko yanayin ya sauya tun daga wannan lokacin? A yayin da ake shirin zabukan shugaban kasa a ranar 28 ga watan Maris, sashin Afrika na BBC ya duba mana lamarin. Bidiyon da Baya Cat ta shirya.