Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tabarbarewar tsaro a Najeriya

Najeriya na fuskantar kalubalen tsaro, inda aka kashe mutane sama da 13,000 tun lokacin da aka soma rikicin Boko Haram a 2009.

A yayinda ake shirin zaben shugaban kasa a ranar 28 ga watan Maris, sashin Afrika na BBC ya yi nazari a kan abubuwan da ya kamata a sani kan tsaron kasar.

Shirya bidiyo: Baya Cat