Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Ana bukatar hadin kai a Najeriya'

Zababben shugaban Najeriya mai jiran gado, Janaral Muhamadu Buhari ya jaddada bukatar hadin kai tsakanin al'umma don daidaita tafiyar kasar.

Editanmu Mansur Liman ya samu tataunawa da Janar Buharin, in da ya fara da tambayarsa, yadda yake ji bayan ya shafe shekara da shekaru yana neman wannan mukami: