Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hare-hare kan 'yan ci-rani a Afrika ta Kudu

'Yan sanda a Afrika ta Kudu sun harba harsasan roba domin tarwatsa wasu baki 'yan cirani dauke da adduna a Gabashin birnin Johannesburg.

'Yan ciranin sun ce dole ta sa suka dauki makamai saboda hukumomi ba su dauki matakan kare su da dukiyoyinsu ba, a lokacin jerin hare-haren da aka rika kai masu a 'yan kwanakin nan.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani: