Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Turai ta bullo shirin magance matsalar 'yan ci-rani

Tarayyar Turai ta bullo da wani shiri da ya kunshi abubuwa goma, don magance matsalar 'yan ci-ranin da ke ketara Bahar Rum. Hakan ya biyo bayan hallakar daruruwan 'yan ci-ranin a baya-bayan nan. Tarayyar za ta kara hobbasa wajen ceto mutanen, kuma za ta shiga lalata jiragen ruwan da masu fasa-kwabri ke amfani da su. Ga Jimeh Saleh da karin bayyani