Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin gano maganin Malaria

An yi albishir game da yaki da zazzabin cizon sabro ko malaria. Bayan an gwada wani rigakafi an gano cewa, mai yiwuwa zai iya samar da 'yar kariya ga kananan yara.

A kowace rana zazzabin na kashe yara kusan dubu daya da dari uku, a kasashen Afirka na kudu da hamadar Sahara.

Ga rahoton Naziru Mika'ilu: