Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yunwa a wasu jihohin Sudan ta Kudu

Tarayyar Turai ta zargi shugabannin Sudan ta Kudu da wasa da hankalin jama'a, yayin da jama'a ke dada shiga uku a kasar.

Watanni sha takwas kenan da yaki ya barke a Sudan ta Kudun, kuma an yi ta kulla yarjajeniyoyi da kuma keta su.

A daidai lokacin da mutane miliyan uku da rabi ke fama da yunwa, sabon fada ya barke a jihohin Unity da Upper Nile.

Ga rahoton Isa Sanusi: