Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalubalen da nakasassu ke fuskanta a wasannin Olympics

To yau dai kwanaki dari biyar ba daya suka rage kafin a fara wasannin Olympics na nakasassu a birnin Rio na Brazil.

Gasar da aka yi a London a 2012 ta sa wasannin sun kara samun karbuwa. Sai dai a kasashen duniya da dama, har yanzu nakasassu na fuskantar wariya. BBC ta leka Ivory Coast domin ganin halin da ake ciki.

Ga Abdullahi Tanko Bala da karin bayani.