Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Boko Haram na tserewa daga Sambisa

Wasu mata da kananan yara da 'yan Boko Haram suka sace, sun ce an jefe wasu daga cikinsu har lahira yayinda sojojin Najeriya ke isa dajin Sambisa inda ake tsare da su. Sun bayyana hakan ne kwana daya bayan sojojin na Najeriya sun ceto maata da 'yan mata kusan dari uku a dajin na Sambisa, suka kuma kai su wani sansanin gwamnati dake jihar Adamawa. Ga dai Isa Sanusi da karin bayani: