Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An samu karuwa a gidan sarautar Biritaniya

An samu karuwa a gidan Sarautar Biritaniya inda matar Yarima William ta haifi 'ya mace a ranar Asabar da ta gabata. Ita ce tattaba kunne ta biyar ta Sarauniya Elizabeth ta biyu, kuma ita ce ta hudu daga jerin masu jiran gadon Sarautar ta Burtaniya. Tuni dai aka rada ma ta sunan Charlotte Elizabeth Diana. Ga dai rahoton Aichatou Moussa: