Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Abin da nake so ga gwamnatin Biritaniya'

Saint Owubokiri - Dan Nigeria ne da ke karatu a birnin Cardiff a Wales. Yanason gwamnati ta maido da tsarin bai wa dalibai visa na aiki bayan sun kamalla karatu