Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zaben Biritaniya: Irin sauyin da na ke so

Abiyot Kebede wanda aka haifa a Habasha na zaune a Bolton. Bukatarsa ga gwamnatin Biritaniya shi ne a dunga amince da shaidar takardun karatu na wasu kasashe.