Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Galibin shugabanni a Afrika ba sa son barin mulki

Shugabannin kasashe da dama a nahiyar Afrika ba sa son barin gadon mulki, inda wadansu daga ciki suka shafe fiye da shekaru 35 a kan mulki.