Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masu damfara ta Intanet a Ghana

Galibinsu ba su kai shekara talatin ba ... amma attajirai ne, kuma sun san intanat sosai ... Ana kiransu 'Sakawa Boys'. Muna magana ne a kan gogaggun 'yan damfara a Ghana. A Najeriya ma suna da abokan yinsu da ake wa lakani da 'Yan yahoo yahoo'. Matasa marasa aikin yi a Ghanar sun maida damfara ta intanat wata sana'a. Ga dai rahoton Ibrahim Isa: