Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan gudun hijira a Sudan ta Kudu na neman 'yan uwansu

Dubban jama'a a ciki da wajen Sudan ta Kudu na neman 'yan uwansu da yaki ya tarwatsa. An sa hotunan mutanen a wani littafin da aka wa lakabi da 'Refugee Facebook' - ko kuma Facebook din 'yan gudun hijira. Ana zazzagayawa da kwafi-kwafi na album din a Ethiopia da Kenya da Uganda, da kuma a Sudan ta Kudun kanta. Ga Alhaji Diori Coulibaly da karin bayyani: