Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tattara sakamakon zaben Biritaniya

Al'ummar Biritaniya sun kada kuri'a a zaben 'yan majalisar dokoki wanda zai ba da damar kafa sabuwar gwamnati. An rufe rumfunan zabe kusan 50,000 wanda aka bude tun da misalin karfe bakwai na safe. Mutane kusan miliyan 50 ne suka yi rijastar kada kuri'a inda za a zabi 'yan majalisa 650.