Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayoyin 'yan Nigeria kan bilicin

Gwamnatin Ivory Coast ta hana shafa mai da ke kara wa mutum fari, a wani mataki na kare lafiyar jama'a. Mata dayawa a Afirka, da wasu mazan ma, suna shafe-shafen, ko kuma bleaching. Amma in ji kwararru, hakan na iya haddasa kansa da sauran cututuka. Matan Najeriya ne suka fi yin bleaching din a Afirka: watau kashi saba'in da bakwai cin dari. Ga ta bakin wasu da Ishaq Khalid ya zanta da su a Bauchi: