Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 09/05/2015

Kimiyyar harhada magunguna na daya daga cikin muhimman fannoni a harkar kiwon lafiya.

Farfesa Ahmad Awaisu, wani dan Najeriya ne daga jihar Jigawa, wanda yanzu haka yake koyarwa a sashen kimiyyar harhada magunguna na Jami'ar Qatar.

Kwanaki da ya kawo mana ziyara a sashen Hausa na BBC, Ahmad Abba Abdullahi ya tattauna da shi kan batutwa da dama da suka shafi kiwon lafiya, musamman ma abin da ya shafi koyon ilmin kimiyyar harhada magunguna.

Ku saurari yadda tattaunawar ta su ta kasance.