Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kawar da Ebola daga kasar Liberia

A karshen makon nan ne Hukumar lafiya ta duniya ta yi wa Liberia albishirin cewa, ai ta rabu da Ebola, bayan an kwashe kwanaki arba'in da biyu babu wanda ya kamu da cutar. Tun bara Liberiar ke fama da annobar Ebolar. A wasu lokutan ma mutane dari hudu ne ke kamuwa a kowane sati. Ga rahoton Alhaji Diori Coulibaly.