Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabuwar fasahar noma a Kenya

Manoma a Kenya sun rungumi wata sabuwar fasahar noma, inda su ke shuka ba a kasa ba. Ana narkar da wasu sinadarai ne a ruwa, sannan a zuba ruwan a kan iri. Masu goyon bayan fasahar sun ce, tana iya bunkasa amfanin gona, da kuma maganin wasu matsaloli masu alaka da sauyin yanayi. Ga dai Bashir Sa'ad Abdullahi: