Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Harsashi a lokacin da ake rikici a Bujumbura

Hotunan harsashi da aka gano daga wani gida a Bujumbura babban birnin Burundi a lokacin da dakarun gwamnatin ke fafatawa da sojojin da suka yi bore a yunkurin yi wa shugaba Pierre Nkurunziza juyin mulki.