Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda aka damke manyan sojoji a Burundi

Hukumomin Burundi sun damke manyan janar uku da wasu jami'an 'yan sanda bisa zargin yunkurin juyin mulki