Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Farantan Solar na kasuwa a Ghana

Afrika dai nahiya ce da Allah ya horewa dimbin albarkatu. Bisa dukkan alamu kuma, ba cin gajiyar daya daga cikinsu kamar yadda ya kamata.

Sai dai mummunan karancin wutar lantarkin da ake fama da shi a kasar Ghana, ya sa yanzu jamaa da dama sun fara amfani da hasken rana a matsayin makamashi.

Ga dai rahoton Aichatou Moussa.