Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasashe sun ki karbar Musulman Rohingya

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da yiwuwar aukuwar wani bala'i a yankin kudu maso Gabashin Asiya, idan baa dauki mataki na magance matsalar 'yan cirani ba.

Mutane kusan dubu 8 ne, aka yi imanin sun makale a gabobin ruwan Indonesia da Malaysia da kuma Thailand.

An ceto dari 7 daga cikinsu, bayan jirgin ruwansu ya nitse, amma baa ba sauran jiragen ruwan izinin tsayawa a tasha ba.

Ga dai Isa Sanusi da karin bayanai: