Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shan miyagun kwayoyi: Kashi na 3

A cikin labarinmu na yau, Buba ya kashe kudadensa wajen sayen miyagun kwayoyi sannan ya daina sana'a.

Ga karashen labarin na ta'ammali da kwayoyi da wasu matasa ke yi a Afrika.