Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bayanai kan zabe a Ethiopia

Mutane kusan miliyan 37 ne suka yi rijistar kada kuri'a a zaben kasar Ethiopia na farko tun bayan mutuwar Firaiminista Meles Zenawi.

Shin wacce jam'iyya ce za ta kafa sabuwar gwamnati?

Sashin Afrika ta BBC ya ba da bayanai kafin zaben na ranar 24 ga watan Mayu.

Shirya bidiyo: Baya Cat