Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalubalen tsaro a Nigeria

A Najeriya, wani batu da 'yan kasar suka jima suna nuna damuwa a kai, shi ne na tabarbarewar tsaro a kasar.

A ci gaba da rahotannin da muke kawo ma ku kan batutuwan da sabuwar gwamnatin da ake shirin rantsarwa, ta ce zata maida hankali a kansu.

Wakilinmu Is'haq Khalid ya duba mana girman kalubalen tsaro da ke jiran sabuwar gwamnatin, ga kuma rahoton da ya aiko mana daga Bauchi.