Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwa a bakin tekun Somalia

Somalia dai kasa da galibi ake alakantawa da yaki da kuma fari.

Sai dai yayinda ake samun kyautatuwar al'ammuran tsaro a wannan kasa da ta shafe shekaru fiye da 25 ba tare da wata tsayayyar gwamnati ba, rayuwa na inganta.

Ga rahoton Ibrahim Isa.