Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fifa: Blatter ya ce zai sauka

Shugaban hukumar Sepp Blatter, ya sanar cewa zai yi murabis daga mukanminsa.

Mr Blatter ya bada sanarwar ce a wani taron manema labarai, kwanaki 6 bayan 'yan sanda sun kama wasu manyan jami'an Hukumar bisa zargin cin hanci a birnin Zurich.

A ranar Juma'ar da ta gabata ne dai aka sake zaben Mr Blatter din a mukamin nasa.

Ga rahoton Isa Sanusi