Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana ci gaba da aikin ceto a China

Har yanzu ba a ji duriyar wasu mutane fiye da dari hudu ba, bayan kifewar wani jirgin ruwan shakatawa a kogin Yangtze na China, kwana biyu da suka wuce.

Kawo yanzu an ceto mutane goma sha hudu, kuma an tabbatar da mutuwar wasu sha takwas.

Ga Elhadji Diori Coulibaly da karin bayyani: