Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaro mai rabon ganin badi

A kwanakin baya mun kawo maku labarin wani yaro dan Ivory Coast, wanda aka yi kokarin satar shiga da shi a akwati zuwa kasar Spain. To a yanzu an maida shi wajen mahaifiyar shi. Kuma lauya ya ce, nan ba da jimawa ba za a sako baban yaron da aka kama, wanda ke da izinin zama a Spain. Ga dai Jimeh Saleh da karin bayyani