Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sarrafa rake ya zama makamashi a Brazil

A Brazil jamaa na amfani da rake a matsayin abinci, har ma da makamashi. Galibin motocin kasar dai, na amfani ne da mai da kuma Ethanol, wanda ake samarwa daga rakken. Sai dai faduwar farashin man a bara, ta yi illa ga masana'antun dake samar da Ethanol din. Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani