Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wani ya fado daga cikin jirgin sama

'Yan sanda a nan Biritaniya suna bincken mutuwar wani mutum da ake zaton ya fado ne daga wurin ajiye kaya na karkashin jirgin sama.

Ana jin ya boye ne a wajen giyar saukar wani jirgin sama da ya taso daga Johannesburg zuwa filin jirgin sama na Heathrow.

An gaano gawarsa ce a kan rufin wani shago dake Yammacin London. Ga dai Ibrahim Isa da karin bayani: