Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin wanene Janar Karenzi Karake ?

Rwanda ta nuna matukar bacin ranta da kamun babban jami'inta na leken asiri a nan London.

An kama Janar Karenzi Karake ne a wani bangare na binciken da Spaniya ta kaddamar a 2008 game da laifufuka yaki a kasar ta Rwanda.

An shirya zai gurfana a gaban kotu a wannan makon.

To shin wane ne Karenzi Karake, kuma wadanne irin laifufuka ne ake zargin shi da aikatawa? Ga dai Ibrahim Isa: