Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kungiyar IS na da reshe a Afghanistan

Wani babban kwamandan sojan Amirka a Afghanistan ya ce, mayaka masu kawance da kungiyar IS mai kiran kanta Daular Musulunci, su na hulda da hedkwatar IS din da ke Syria. A cewar Janar Sean Swindell, mayakan, wani reshe ne na IS a Afghanistan, kuma sun juya wa tsoffin abokan yinsu - watau 'yan Taliban - baya. Ga rahoton Jimeh Saleh