Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masar ta sha alwashin murkushe masu fafutika

Masar ta sha alwashin murkushe masu fafutika a yankin Sinai, bayan wasu jerin artabu da sojojinta suka yi da mayakan IS, suka yi sanadiyyar hallaka mutane fiye da 100.

Rundinar sojin kasar dai ta ce yanzu ta kwace iko da yankin. Ga rohoton Isa Sanusi .