Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shari'ar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre

Tsohon shugaban kasar Chadi, Hissene Habre yana fuskantar tuhuma a Senegal a kan laifukan da ya aikata daga shekarar 1982 zuwa 1990.

Mutanen da ke zargin ya musguna musu sun yi kokarin gurfanar da shi a gaban kuliya a kasashen Chadi da Senegal kuma Belgium.

Shin wanene Hissene Habre, kuma wadanne laifuka ake zargin sa da aikata wa?

Sashen Turanci Afrika na BBC ya yi karin bayani: