Sarki Sanusi na Kano
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sarki Sanusi na limancin sallar Asham

Sallar Asham da ake yi bayan sallar Isha, tana daga cikin muhimman abubuwan da ke tafiya kafada da kafada da azumin watan Ramadan. Musulmin da ke azumin na yin sallar ta neman lada, da zummar kara samun garabasar dake cikin watan. Bari mu je Kano mu ga yadda ake gudanar da sallar a can, tare da wakilinmu Yusuf Ibrahim Yakasai: