Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shagulgula kan yarjejeniyar nukiliyar Iran

'Yan Iran sun yi ta shagulgulan murnar 'yarjerjeniyar da aka kulla tsakanin kasarsu da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliya na kasar.

A karkashin 'yarjejeniyar dai, Iran din ta amince ta takaita ayyukanta na nukiliya, kuma domin saaka ma ta, za'a cire ma ta takunkumin karya tattalin arziki.

A halin da ake ciki kuma Biritaniya ta ce tana fatan sake bude ofishin jakadancinta da ke Teheran nan da karshen shekara. Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani: