Sarki Sanusi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bukukuwan Sallah a Kano

Al'ummar Musulmi a kasashen duniya da dama suna bikin Eid al-Fitr ko kuma karamar Sallah bayan kamalla azumin watan Ramadana.

Musulmai kusan biliyan daya da dubu dari biyu ne suke gudanar da bukukuwan Sallar.

A birnin Kano, Sarki Muhammadu Sanusi na biyu ne ya jagoranci Sallar Idi