Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 01/08/2015

Yayin da barace-barace ke ci gaba da zama wani babban kalubale a Najeriya, wani mataki da gwamnatin jihar Edo ta fara dauka na hana bara, inda kuma ta kama mabarata da dama ta tsare na tsawon fiye da makwanni biyu, ya kara fito da wasu muhimman batutuwa da ke tattare da matsalar ta bara.

Kamar dalilan da ke rura wutar barace-baracen, da kuma yadda aka kasa magance matsalar.

A filinmu na ''Gane Mana Hnaya'' na wannan mako, wakilinmu a Enugu, AbdusSalam Ibrahim Ahmed ya duba wannan lamari, ga kuma rahoto na musamman da ya hada mana: