Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Boko Haram: Sojoji sun kubutar da mutane

Sojojin Najeriya sun ce sun kubutar da mutane dayawa, wadanda kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su.

A cewar kakakin sojojin, Kanar Sani Usman Kuka Sheka, mutanen suna cikin mawuyacin hali - ko da yake bai ce ga lokacin da aka ceto su ba.

Ga dai abinda ya shaida wa BBC: