Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shirin soma gasar Premier ta Ingila

A ranar Asabar ne za a bude kakar gasar wasan kwallon kafar Pirimiya ta bana a Ingila, kuma yanzu haka kulob-kulob na ci gaba da sayen 'yan wasa, bayan da suka gudanar da wasannin sada zumunta a kasashe daban daban.

Yaya kuke ganin shirye-shiryen da kulob kulob din suka yi, kuma wadanne kulob kulob kuke ganin zasu taka rawar gani a kakar wasannin kwallon kafar ta bana?

Batun da za mu tattauna kenan a filin ra'ayi-riga na yau