Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Boko Haram ta yi sabon shugaba'

An raunata kungiyar Boko Haram sosai!... in ji shugaban Chadi, Idriss Deby. Da yake magana a yau, mista Debyn ya ce, yayi amunnar an maye gurbin madugun kungiyar, Abubakar Shekau, da Mahamat Daoud, wanda a shirye yake ya shiga sasantawa da gwamnatin Najeriya. A bara, shugaban Chadin ya nemi shiga tsakani don ganin an sulhunta da 'yan Boko Haram din. Ga rahoton Jimeh Saleh: