Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Kwatimin yaki da rashawa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai ba shi shawara akan yadda za a bullowa matsalar cin hanci da rashawa da ta addabi kasar. To, ko wadanne irin shawarwari ya kamata wannan kwamiti ya bayar domin shawo kan matsalar cin hanci da rashawa a Najeriya? Anya wannan kwamiti zai yi tasiri kuwa?