Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Littafi mai tsabtace ruwan sha

Galibi dai litaffi ya kan ilmantar ko nishadantar da mai karanta shi. Sai dai yanzu masana kimiyya a Amurka sun kirkiro da wani littafi, wanda za a iya amfani da shafukansa wajen tsabtace ruwan sha. Hanyoyin da zaa bi domin yin hakan na rubuce a jikin shafukan. Ga dai Isa Sanusi da karin bayani: