Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matan Kurdawa masu fada da 'yan IS

A cikin 'yan kwanakin nan rikici ya kara zafi tsakanin kungiyar IS da kuma kungiyoyin na mayakan Kurdawa da kuma 'yan Yazidi. A yanzu haka dai Kurdawa da Yazidi na daukan mata domin su shiga cikin fafatawar.